facebookgoogle plustwitteryoutube
bautawa Allah yana tilastawa mai yin hakan samun wadatacciyar masaniya da ilimi gameda Allah din, wannan sai sanya shi sani hakikanin ma'anar bautawa Allah

Zikiri ga zuciya kamar ruwa ne ga kifi, yaya kifi zai kasance idan babu ruwa? Hakika addinin musulunci ya kwadaitar wajen sadadda mutum da ubangijin sa, domin zuciyar sa ta rayu, kuma ransa ya tsarkaku, kuma ya nemi temako da dacewa daga ubangijin sa. Dalilin haka nema abubuwan da zasu janyo hankalin jamaa zuwa ga ambaton Allah a kowane irin yanayi suka zo a kurani da sunna, tare da sanya nauoi da dama na zikiri a lokuta daban-daban.

Zikiri ga zuciya kamar ruwa ne ga kifi, yaya kifi zai kasance idan babu ruwa? Hakika addinin musulunci ya kwadaitar wajen sadadda mutum da ubangijin sa, domin zuciyar sa ta rayu, kuma ransa ya tsarkaku, kuma ya nemi temako da dacewa daga ubangijin sa ...

Allah rayayye ne cikakkiyar rauwa, baya bukatuwa ga waninsa,  duk wani koma-bayansa na bukatuwa zuwa gareshi, kowane halitta mai halaka ne banda shi, Allah tsayayye ne akan bayinsa.

an ambaci sunayen Allah da siffofinsa da dama a cikin Alkur'ani da Sunnah, kuma ya dace ga kowane musulmi saninsu da imani da hakikaninsu kamar yadda suka zo a cikin Alkur'ani da Sunnah.

Allah mai godiya abinda godewa, dole ne mu gode masa, don haka ya wajaba ga musulmi leka abinda sunayen Allah da siffofinsa suka kunsa na ma'anoni masu girma domin bautawa Allah da su.