facebookgoogle plustwitteryoutube
Bitar Abin Da Ya Wuce (Ubangijina Allah)
821

Bitar Abin Da Ya Wuce (Ubangijina Allah)

1-Me zai faru idan babu imani a rayuwar mutane?.

2-Shin Allah yana buqatar ibadar bayi ko tubansu?.

3-Mece ce buqatar bayi a wurin Allah? Kuma mene ne dalilai akan haka?

4-Faxi babban abin da yake maka tasiri a cikin ayoyin Allah waxanda kake gani a rayuwarka.