Quran Tarjama | Gumi | Al-bayyinah | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

لم يكن الذين كفروا من أهل الكتاب والمشركين منفكين حتى تأتيهم البينة

Surah Al-bayyinah 1

Waɗanda suka kãfirta daga mũtanen Littafi, da mushirikai, ba su kasance masu gushewa daga gaskiya ba har hujja ta je musu.