Quran Tarjama | Gumi | Al-haj | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

يا أيها الناس اتقوا ربكم إن زلزلة الساعة شيء عظيم

Surah Al-haj 1

Yã ku mutãne! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Lalle ne girgizar ƙasa ta tsayuwar Sa´a wata aba ce mai girma.