Quran Tarjama | Gumi | Al-nour | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

سورة أنزلناها وفرضناها وأنزلنا فيها آيات بينات لعلكم تذكرون

Surah Al-nour 1

(Wannan) sũra ce. Mun saukar da ita, kuma Mun wajabta ta, kuma Mun saukar da ãyõyi bayyanannu a cikinta, dõmin ku riƙa tunãwa.