Quran Tarjama | Gumi | At-tagabun | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

يسبح لله ما في السماوات وما في الأرض له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير

Surah At-tagabun 1

Abin da yake a cikin sammai da wanda yake a cikin ƙasã sunã tasbĩhi ga Allah. Gare Shi mulki yake, kuma gare Shi gõdiya take. Kuma Shi, a kan kõme, Mai ikon yi ne.