Quran Tarjama | Gumi | At-tahreem | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

يا أيها النبي لم تحرم ما أحل الله لك تبتغي مرضاة أزواجك والله غفور رحيم

Surah At-tahreem 1

Yã kai Annabi! Don me kake haramta abin da Allah Ya halatta maka, kanã nħman yardar mãtanka, alhãli kuwa Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.