Quran Tarjama | Gumi | Ibrahim | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

الر كتاب أنزلناه إليك لتخرج الناس من الظلمات إلى النور بإذن ربهم إلى صراط العزيز الحميد

Surah Ibrahim 1

A. L̃. R. Littãfi ne mun saukar da shi zuwa gare ka dõmin ka fitar da mutãne daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu, zuwa ga tafarkin Mabuwãyi,Abin gõdħwa.