Quran Tarjama | Gumi | Saba'i | ayah 1
facebookgoogle plustwitteryoutube
Surah
ayah
sashe

الحمد لله الذي له ما في السماوات وما في الأرض وله الحمد في الآخرة وهو الحكيم الخبير

Surah Saba'i 1

Gõdiya ta tabbata ga Allah, wanda Yake abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasã Nãsa ne, kuma shĩ ne Mai hikima, Mai labartawa.