facebookgoogle plustwitteryoutube
Imani da ranar lahira rukuni ne cikin rukunnan imani, kuma imanin mutum baya cika har sai yayi imani da alamomin tashin kiyama, domin kiyamar ba zata auku ba sai sun faru. Hakika da dama daga cikin alamomin kiyama da manzon Allah s.a.w ya bada labarinsu sun bayyana, wanda hakan na nuni ne da kusantowarta. Don haka ya zama wajibi ga mutane su dawowa addininsu, kuma su fuskanci ubangijinu, domin idan ta zo, lallai imanin wata rai bazai amfane ta ba matukar batayi imanin ba kafin wannan lokaci.

Imani da ranar lahira rukuni ne cikin rukunnan imani, kuma imanin mutum baya cika har sai yayi imani da alamomin tashin kiyama, domin kiyamar ba zata auku ba sai sun faru. Hakika da dama daga cikin alamomin kiyama da manzon Allah s.a.w ya bada labari ...

Wadansu nau'ukan na Zakkah

Wadansu nau'ukan na Zakkah

Lallai tunani da izina game da ayoyin Allah a wannan duniya yana gadarwa dan adam imani da kudurar Allah da kadaituwarsa a duniyar nan. Kuma hakika Allah madaukakin sarki ya kwadaitar da mu game da hakan a littafinsa, don haka ya umarce mu da duba zuwa ga halittun sammai da kassai da duwatsu da sauran ayoyinsa, domin bayi su san cewa fa lallai wannan duniya tana da mahalicci me sarrafa ta, wanda shi kadai ya cancanci kadaitawa da ibada.

Lallai tunani da izina game da ayoyin Allah a wannan duniya yana gadarwa dan adam imani da kudurar Allah da kadaituwarsa a duniyar nan. Kuma hakika Allah madaukakin sarki ya kwadaitar da mu game da hakan a littafinsa, don haka ya umarce mu da duba zu ...

Allah abin kauna ne a cikin bayinsa, yaana kaunarsu yana yardar da su, yana sonsu suna sonsa.

Allah abin kauna ne a cikin bayinsa, yaana kaunarsu yana yardar da su, yana sonsu suna sonsa.

Ihlasi yana daga cikin ayyukan zuci, ayyukan boye kuwa babu masanin hakikaninsu sai Allah, yana da kyau kowanne mutum ya tabbatar da su a zuciyarsa. Menene ma'anar ikhlasi.

Ihlasi yana daga cikin ayyukan zuci, ayyukan boye kuwa babu masanin hakikaninsu sai Allah, yana da kyau kowanne mutum ya tabbatar da su a zuciyarsa. Menene ma'anar ikhlasi.